MUSIC : Umar M Shareef - Asiya latest song

Sabuwa wakar shahararren jarumin Umar M Shareef wanda ya rerata cikin wani sabon album dinsa wannan waka ta ji kalaman soyayya wanda shafinmu hausaloaded.com ya fahimci kuna marhaba da zuwan wannan waka ,ku saurareta.

Ga baitocin wakar kadan daga cikinta.


==> Inka Ga naci ado na caba kwaliya nayi shine don Asiya

==> Inka Ga  walwala a fuskata da dariya waye sili Asiya

==> soyayya ce muke bil haqi da gaske tun daga kokon zuciya.

==> Rana ta aure Allah ya kaimu in zamo nine angon Asiya

Bari na farku a haka sai ku saukar  da waka,kada ka bari a baka labari.


Download Music Now

No comments:

Post a Comment