An yi sa’a an haɗa waƙ oƙ in tun ALA yana raye… Dr. Bukar Usman, M.IoD, D.Litt, OON
Wani }ari da aka samu kuma a wannan Diwani shi ne na tattara wa}o}in a bisa jigogin da suka dace… Farfesa Sa’adiya Omar
Marubutan wannan littafi… haƙ iƙ a sun yi tsinkaye da hangen nesa wajen yin wannan gagarumin aiki… Alhaji Aminu Ado Bayero
… na tabbata zai zama abin so ga jama’a… Ado Ahmad Gidan Dabino, MON
… Marubuta littafin sun nuna ƙ warewa cikin hikima. Hajiya Fati Nijar
No comments:
Post a Comment