Sababbin kyawawan hotunan tsohuwar jarumar shirya fina finai kannywood kuma tsohuwar shahararren jarumi Adam a zango wato Maryam ab yola wanda tayi fim din "Nas" wanda a bakin nan ne sunkayi aure a yanzu jarumar bayan mutuwar aurenta ta dawo da harka fim wanda tayi da tsohon mijinta.
No comments:
Post a Comment