
An Sace Wasu Tagwaye A Jihar Zamfara
Daga M Badaruddeen Bature
Yanzu masu satar Shanu Mutane suke sata a jiharmu. Inda aka sace wasu tagwaye Hassana da Husaina a yankin Daura dake karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara.
Wannan jarabawar ta sace-sace da kashe-kashe dake adabar mu Allah ka kawo mana karshen ta a jihar mu da kasar mu baki daya.
The post An Sace Wasu Tagwaye A Jihar Zamfara appeared first on ArewaBlog.Com™.
No comments:
Post a Comment