
Da Dumi-Dumi: Jigon PDP Ya Mutu
Mun samu labarin mutuwar Tsohon shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP Chief Tony Anenih.
Mamacin ya mutu ne bayan fama da rashin lafiya da yayi, a wani Asibiti dake Abuja yana da shekaru 85.
Nan gaba kadan za a bayyana ranar da za a yi bikin binne gawar shi.
No comments:
Post a Comment