Yau ma dai mun sake zo muku da sabuwar wakar Abdul d one mai suna "Nakamu da ciwo" shin wane irin ciwo na asali ko ciwon soyayya!
Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka:-
Δ Nakamu da ciwo kece magani,ki afuwa guna dan Allah zo inda nike.
Δ In ba ke da ke ba , taya zan rayuwa.
Δ ciwon so ya damani ke ce zaki fidoni hanya.
Δ kece rayuwa zo ki ban ruwa.
Δ A rashinki kuka nake, ko aljana ce na rike kalma so gareki.
Δ Naci gari na samu cikin buri, ni nazamo zakari a cikin jeri,tunda fa na chi gari dole nayi alfahari.
Download Music Now
No comments:
Post a Comment