Yadda Fusatattun Gwamnonin APC zasu gana yau a Abuja

A yau Litinin fusatattun Gwamnonin APC zasu gana a Abuja mako daya kafin ganawar majalisar zartarwa na jam’iyyar.
Rahotan na bayyana cewa, Gwamnonin zasu bayyana martaninsu game da sakamakon zaben fidda gwani da aka gudanar na jam’iyyar don dinke barakar tunkarar babban zaben 2019.
A ranar 25 ga Oktoba 2018 Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta fitar da sunayen ‘yan takarar shugaban kasa da na majalisar tarayya.

No comments:

Post a Comment