El Rufa`i Tare Da Matarsa Na Muranar Karin Shekara Na
Gwamnan jihar kaduna yana taya matarsa tare da mahaifiyarsa da yayansa guda uku murna cikar shekara. Gwamnan ya roki da a tayasa da addu’a Allah ya kara musu lafiya ya tsaresu a duk inda suke dama musulmi baki daya.
No comments:
Post a Comment