MAKUDAN LADAN DA AKE SAMU BAYAN AN GAMA JIMA'I DA IYALI



An ruwaito cikin littafin shifa’u sudur” cewa Annabi
(SAW) yace idan mace ta shiga cikin shaanin hidimar
mijinta ko tayi kwalliya domin neman yardar sa.
ALLAH (SWT) zai rubuta mata lada guda goma kuma ya daukaka mata darajarta idan mijinta ya kirata tayimasa biyayya har ta dauki ciki zata kasance tanada ladan mai yin azumi da salloli dare kullum a wajen daukaka kalmar ALLAH wato jihadi”.

A’isha(RA) tace hakika an baiwa mata alheri masu yawa to menene ku agareku maza?
Sai annabi(SAW) yayi
dariya yace “Babu wani mutum da ya riki hannun matarsa da nufin yin jima’i da ita sai ALLAH(SWT) yarubuta masa kyawawn ayyuka guda biyar idan yahada wuya da ita yanada lada guda goma idan ya
sumbacceta (kiss) yanada lada guda ashirin idan ya sadu da ita ALLAH (SWT) zai bashi ladan da yafi duniya da abunda yake cikinta idan yatashi domin
yin wankan (janaba) ruwan wankan bai gudanaba a wani bangaren jikinsa sai an shafe zunubansa a kuma daukaka masa darajarsa.
Ana bashi ladan abinda yafi duniya harda abinda ke cikinta saboda wannan wankan da yayi kuma ALLAH (SWT) yana
yima mala’ikunsa kirari yana cewa
((‘ku dubi bawanaacikin dare mai sanyi yana wankan janaba ya
sakankance nine Ubangijinsa” to ina shaida muku na gafarta masa ”)).
ALLAH KA BAMU IKON SADUWA DA MATANMU NA SUNNA
Tura ma masu aure damin suma susamu lada kaima kasamu lada nima nasamu lada.
[9/4, 9:47 AM] MOMSY: **MAGANGANUN ANNABI S.A.W GAMEDA LAFIYAR JIKI**
1: Ku shaayar da Matayenku masu ciki Nono, domin yana qara qarfin Hankalin Jariri.
2: Duk wanda ya saba yawan ci da sha, zuciyarsa zata Qeqashe.
3: Abubuwa 3 jiki na jin dadinsu: i: sanya turare. ii: Tufafi mai laushi. iii: shan zuma.
4: Ina shawartanku da Zuma, na rantse da wanda raina yake hannunsa, babu wani gida da akwai zuma cikinsa face mala'iku sunaiwa mutan gidan Istifaari, Idan Mutum yasha Zuma, Magunguna Dubu sun shiga cikinsa, kuma Cuta Dubu ta fita daga jikinsa, in yamutu alhali zu

No comments:

Post a Comment