Da Gaske Ne Mata Sun Fi Son Lafiyayye Kuma Dogo Gurin Jima'i?


Ko shakka babu tushen jin dadi a rayuwar miji da mata shine saduwar su da juna ta hanyar JIMA,I Soyayya da rahama sune babban jigon da yake rike aure to amma ba
zasu zamo masu dorewa ba har sai miji ya kasance mai biyan bukatar matarsa ta bangaren SADUWA.

Lallai mata suna son lafiyayyen namiji wanda zai kashe kishirwar da ke damun su, to irin wannan namiji da yake da kwazo shi ne abin Alfahari a wurin mata, kuma shine mafi soyuwa a wurinsu.

To sai dai wasu mazan suna ganin wai yawan SADUWA. shine abin burgewa amma ko kadan abin ba haka yake ba, domin sau da yawa wani mijin zai kusanci matarsa sau da yawa a dare daya amma
kuma bai gamsar da ita.
          "CIKAKKEN BAYANI AKAN FARJI"

Binciken ilimi ya nuna cewa yanayin girman jikin mutum,'karanta, tsawo ko gajartar jikin mutum bashida alaka da yanayin girma, tsawo ko gajartar
al'aurarsa (AZZAKARI) kamar yanda wasu
ke tunani.
.
Sau da yawa akan samu akasin abunda ake tunani. Dayawa daga cikin masu binciken kimiyya da nazari akan al'aurar 'dan adam sun raba mutane (baligai) zuwa kaso uku (3):
.

Kason farko (1) sune mutane
na tsaka-tsakiya (average) wajen yanayin girman al'aurarsu kuma sune mutanen da akafi yawan samu.
.
Kaso na biyu (2) sune mafi girman al'aura (above average), wato sunfi na tsaka-
tsakiya girman mazakuta.
.
Kaso na uku (3) kuma sune na karshe wadanda suke da qasa da abunda kaso na 2 suke dashi (below average), wato masu
karantar al'aura.
.

A lokacinda al'aurar mutum baligi take kwance ba a mike ba (flaccid state) tanada kimanin tsawon inci 3 da `digo 5 zuwa
kusan inci 4 (3.5- 3.9 inches = 9-10 cm) amma bai kai inci 4 ba, wato inci 3 da `digo 9. Wannan shine yanayin tsawo na
mutanen kason farko, wato na tsaka-tsakiya.
.

Kuma shine tsawon da akafi yawan samu a
cikin mutane. Inci 4 zuwa sama kuma shine tsawon mazakutar mutanen kaso na 2, wato wanda su kafi mutanen dake cikin kaso na 2 tsawon mazakuta a lokacinda take kwance (flaccid length of penis). Haka kuma, qasa da inci 3 da rabi shine tsawon mazakutar mutanen kaso na 3.
.
Toh saidai kankantar zakari a lokacinda yake kwance (flaccid length of penis) bashi bane abunda yake nuni da zahirin tsawonsa ba. Domin kuwa zakari na iya mikewa daga kankantarsa zuwa tsawo mai yawa. Hakan kuwa na yawan faruwa ga wasu mutanen.
.

Mutumin dake cikin kason mutanen farko, a lokacinda zakarinsa ya mike sosai (erect)
zakarin nada kimanin tsawon inci 5 da `digo 5 (rabi) zuwa inci 6 da digo 3 (5.5 - 6.3 in = 14-16 cm).
.
Ma'ana mutum wanda keda tsawon zakari na inci 5 da rabi ko inci 6 ko kuma zuwa gidan inci 6 da `digo 3 toh ya fada cikin kason mutanen farko (average). Mutumin dake da sama da wannan adadi kuma ya fada cikin kason mutane na 2, wato mutane masu zakari inci 6 da `digo 4 zuwa sama.

Haka kuma, mutumin dake da qasa da
inci 5 da rabi wato daga inci 5 da `digo 4 (5.4 in) zuwa qasa ko inci 3 zuwa qasa, toh ya fada cikin kason mutanen karshe
(wato mutane na 3) masu karantar zakari.Kauri, fadi ko gwabin zakari kuma (penis
thickness, girth, width, or circumference) na kason mutanen farko nada kimanin inci
4 da `digo 7 zuwa gidan inci 5 da `digo 1 (4.7-5.1 in = 12-13 cm).
.
Mafi yawancin mutane suna cikin kason mutane na 2 (average). Bugu da qari, mutum zai iya zamantowa yana da tsawon
mazakuta da ya fada cikin kason farko ko na biyu amma fadi/ kaurin mazakutar ya fada cikin kaso na biyu ko na farko ko
kuma ma sabanin hakan.
Domin kuwa kowani mutum yana da yanayin da Allah Madaukakin- Sarki ya halicce sa na daban.

Kuma Allah Mai-Girma da Daukaka shine Mai halitta mutum yanda Yaso.

Hanyoyin da masu binciken sukabi wajen samun wannan ilimi sune kamar haka: sanya mutane su auno tsawo da kaurin zakarinsu ta hanyar amfanida "ruler " da kuma "tape", wato sunyi amfani da "ruler" wajen awon tsawon zakari da kuma
"tape" wajen awon kauri ko fadin al'aura.
.
 A wasu binciken kuma ma'aikatan lafiyar ne da kansu suka auna mutanen domin gudun kuskure daga wajen mutane da
akan samu wani sa'in.
.

Wani Mutum ne Zai Iya Gamsar da Iyalinsa?
Sau dayawa mutane da dama nada tunanin cewa al'aurarsu karama ce kuma suna kokonto ko suna gamsar da iyalinsu
yanda ya kamata wajen kwanciya .
.
 Wannan shine tsoro da yacika zukatan mutane da yawa saboda ganin cewa wasu
kan alakanta gamsasshen jima'i da namiji mai girman mazakuta da kuma jin wasu labaran cewa mata sunfi son namiji mai yalwa da sauransu.
.
Abun mamaki kuma shine mafi yawancin masu irin wannan tunanin tsoro ko fargaba sune mutane na cikin kason farko (average men), wato na tsaka-tsakiya masu tsawon zakari inci 5.5 har zuwa gidan 6.3 (da kuma kauri inci 4.7 zuwa
inci 5.1). Mafi yawanci irin wadannan mutane su zaka ga basu gamsu da yanayin suba.
.
Mutane kuma na kason karshe (masu karantar mazakuta) dama can sun san matsayin su - sunada karamin zakari.
Gaskiyar wannan lamari shine:
.
ilimi har ila yau ya nuna cewa , kusan duk mutanen dake cikin kason farko (average men) zasu iya gamsar da iyalinsu wajen
jima'i. Dama dai shi jima'i wani abune da yake bukatar dabaru da kwarewa domin gamsar da iyalin mutum.

Mutumin dake a kason farko mai dabaru na ilimin jima'i gami da fahimtar iyalinsa
akan lamarin jima'i ko shakka babu zai biyama matarsa bukata yanda yakamata kamar yanda mutumin dake dake a kaso na biyu (above average ) ke biyama matarsa bukata yanda ya kamata.
.

 Zamantowa a cikin mutanen kaso na 2 sa'a ne domin kuwa mutane a cikin irin
wannan kason basu da yawa kamar irin na kason farko. Haka kuma kada kayi mamaki cewa mutumin dake cikin kaso na
farko ya gamsar da matarsa sosai fiye da mutumin dake cikin kaso na 2.

Ana samun irin wandannan mutane wanda suna da isasshen komi amma basu
san yanda za suyi amfani dashi ba, don haka sai mutumin kason farko mai dubara ya fisu abun kirki. Haka kuma, wasu mazajen masu girman al'aura wani sa'in mata na tsogomi da cewa jima'i dasu akwai zafi kasancewar suna da girma da yawa.
.
Bugu da qari, wani sa'in saboda da yawan girman wata mazakutarr sai kaga bata da karfi sosai sai girman kawai.
.
Bincike ya nuna cewa mata na cikin kason farko (average women) nada kimanin tsawon farji (zurfi) inci 3 zuwa 4 a lokacinda basu cikin sha'awar jima'i, wato a lokacinda basu kamu ba (un-aroused). Wasu kuma matan nada inci 5 zuwa 7.
Amma a lokacin jima'i farji na budewa yana qara tsawo da fadi tamkar roba irinta balo ta yanda zai wadaci ko wani nau'in
zakarin daya shige shi.
.
Yi mamakin ikon Allah da cewa ta farji ne ake haihuwar jinjiri yayinda ya bude tamkar roba mai-talala. A yayin saduwa kuma farji na yawaita tsukewa da budewa a lokaci daya (repeatedly) domin ya matse
zakari dake kaikawo , don samun guga (friction) dake bada `da ni'imar jima'i. Toh wata qila mai-karatu yayi wannan
.
.

 tambayar: Da wata hujjace aka dogara da ita cewa mutum na cikin kason farko zai
iya gamsar da iyalinsa wajen saduwa? Hujjar itace, ilimi ya nuna cewa zangon farko na zurfin farjin mace (wato waje-
wajen farji daga kofa zuwa ciki har zuwa wajen inci 5 na zurfi a qiyasi) shine wurin jima'i (vagina) mai muhimmanci (baya ga beli) da yafi jin 'dan'danon jima'i a lokacinda zakari ke shiga farji.
.
Dalilin kuwa shine wurin na cunkushe da wasu wayoyin sadarwar qwalwa masu
jin ta`bi, wato masu kai sakon jindadi ga qwalwa da suke da yawa sosai (nerve-endings).

Wadannan wayoyin sadarwa sune suka tafo har zuwa beli (clitoris) su kayi wata
babbar mahada a wajen belin daga karshe.

Wajen beli akwai wadannan wayoyin masu yawa tamkar wayoyin lantarki masu
kawo wuta mai-karfi.

Suna da yawa fiye da dubu takwas a
qiyasi (More than 8,000 sensory nerve endings by estimate).
.
Wannan zango daya tafo ya qare da wata boda ta zango na biyu.

Zangon na biyu wajen zurfi kuma (cervix ) wajene da bana jima'i ba. Matsatstsen wuri ne da ya fara daga karshen zangon
farko ya kuma mika zuwa hanyar mahaifa.
.

Wannan bayanai suna nuna cewa mutum na kason farko nada dama dazai iya biyama iyalinsa bukata idan akayi la'akari da adadin tsawon zakarinsa.
.
Duk kanin wadannan wurare (Vagina & cervix) suna qara tsawo a lokacin da mace ta kamu. Kuma a duk lokacinda maigida yaji matarsa tace ya shege ta da yawa - ba dadi ko tayi masa waigi da hannayenta
toh kodai saboda tsawon zakarinsa da ya tabo "cervix" ko kuma saboda bata kamu ba- ma'ana bata cikin sha'awa sosai.
.
Domin kuwa idan bata cikin sha'awa tsakanin zangon farko dana biyu babu nisa- matse suke da juna. Idan akwai sha'awa sosai duk sai su qara budawa da yalwa.

.
Tsawo ne Yafi Muhimmanci ko Kauri..?

A wani bincike mata da yawa sun bada rahotanni cewa kaurin mazakuta yafi gamsarwa akan tsawo.
.
Kaurin al'aurar na miji yafi gugar fatun farji domin samun ni'ima.

Mata da yawa suna nuna cewa sunfi son jin zakari ya cika su idan mazakuta nada
kauri.

SAURIN KAWOWA DA KANKANCEWAR AZZAKARI

          TO ME YAKE KAWO HAKA?
 .
Acikin wannan Bayani ne zamu Gabatar da Cikakkun Bayanai akan Hanyoyin Ingantattu kala Kala na Dawo Da Martabar Azzakari (BuRa) Kamar Kara Girmanta Da Tsayi Da Kuma Kauri.. Sannan Uwa Uba Saurin Kawowa (Inzali)..
.
 Akwai Ingantattun Hanyoyin Gyaran AZZAKARI (BURA) guda 3 Sannan Kowanne Daga Cikin 3 nan Suma Sun Kasu izuwa Bangarori Da Dama Sune Kamar Haka..
.
1= Hanyoyin Motsa Jiki Na Musamman Da Aka Ta Nadesu Dan Gyaran Bura
2= Hanyoyin Amfani Da wasu Nauoin Abinci na Musamman Da ke Kara Lafiyar Jimai
3= Hanyar Yin Amfani da Magunguna Na Turawa da Namu Na Gargajiya
.
Acikin su Zamu dauke su Daya Bayan Daya Muyi cikakken Bayani akan Ko Wanne Daga Cikin su Da yadda Ake Amfani Dasu Baki Daya.. Duk Acikin wannan Littafin..

.
Maza da Dama kusan ince Kashi 80 cikin 100 Suna iyakar Kokarin su Wajen Gamsar da Matayensu.. Sai dai Hakan Baya iya Samuwa Saboda 'yan wasu Matsaloli Da Kan Shafi Azzakari (BURA) na KANKANTA ko RASHIN KAURI ko RASHIN TSAYI da kuma Uwa Uba Saurin Kawo Maniyyi.(queck ejaqulation)

.
Tabbas Akwai mafita Akan wadannan matsalolin ta wadannan Hanyoyi guda 3 da zanyi Bayani Anan Gaba.. Muddin dai zaka iya jurewa ka Dauki 1 ko zuwa 2 acikin su Matsalar ka Zatazo Karshe..

.

Wannan littafi zaiyi matukar taimako wajen kawo Muku sauyi Na Musamman Arayuwar Zaman ta ke War Auren ku....

.

Yanzu ne zaka koyi hanyoyi da Dabaru Masu Tarin yawa na Kara Tsayi da Kaurin Azzakarin (BURAR) ka..

.
Wadannan Hanyoyi kuwa akwai wadanda Zaka iya Hada Guda 2 kayi su akwai kuma wadanda Ba aiya Hadasu da Wani Sai dai ka juriyin ta ita Kadai...
Zamuyi cikakken Bayani Dalla Dalla Akansu
zai ka zabi Nauin da kake ganin Zai Fiye maka Sauki...


.

Wadannan Hanyoyi Guda 3 Basa cutarwa ko Kuma su Sanya ka dinga Jin wani Canji Ko Zafi Ajikin Azzakarinka Kamar yadda Wasu ke Amfani da Penis Pump ko Cock Ring Wajen kara Girman Gindinsu..

.
Wadannan Penis Pump ko Cock Ring Ana Iya Samun Rashin Wadatuwar Karfin Azzakari yadda ya Kamata....

.
Wadannan Hanyoyi da Zamuyi Bayani akai excercise Ne Da kuma wasu Muhimman Nou'oin Abinci da Yakamata ka Dinga Yawaita Amfani dasu Yau da Kullum da Kuma wadansu wadanda ya Kamata Ka Rage Amfani dasu idan ka kasance Mai yin Amfani Dasu....
.

                BABI NA FARKO 1

Zan Fara wannan littafin Ne ta Ganin yadda wasu Nau'oin Motsa jiki da Kuma Amfani da wasu Nau'oim Abinci da Suke Matukar Taimakawa wajen samun Ingantacciyar Lafiyar Jimai..

.
Wadannan sune Abubuwa na Musamman Da mutum Zaiyi Amfani dasu wajen Kara Girman Azzakari Da Dadewe wajen Jimai Batare Da ya Kawo Ba... Kadan daga cikin abinda zaka fa idantu shine Zaisa Ka Kara Samun Ishashiyar Lafiya.. zai Sanya Ka Samu Ingantacciyar Lafiya wajen Karawa Azzakarinka Girma
.

       DIET AND LOSING WEIGHT
.
Zakayi matukar Mamaki Idan Kasani cewar Ingantacciyar lafiya Ita ke sanya ka samu cikken Samun Jin Dadi da Gamsuwa Wajen Jimai...
.
Ko kasan dacewar idan Kiba Tayi maka yawa Tanasanya Kankancewar Azzakari(BuRa)
.

      NAU'OIN ABINCIN DA ZAI TAIMAKAWA LAFIYAR AZZAKARINKA (BURA)
.
Akwai nauoin Abincin da yakamata Ka yawaita Amfani dasu wadanda zasuyi Matukar Taimakomka wajen Samun Nasara da Samun gudanuwar Jini Zuwa Azzakarinka (BLOOD FLOW TO YOUR PENIS).   .
Sune Kamar Haka.....
1= Kifi
2= kayan Marmari wadanda sukayi Duhu sosai suka Fitar da Ainihin kalarsu Ba wadanda suka fara sauya kala ba daga Kalarsu ta Asali...
3= learn meats...
 Kamar su Naman Kaji,beep,agwagwa,kifi,da Naman Saniya wanda Babu Kitse ajiki
4= Nitric Oxide producing Compound
 .
.... Nitric Oxide yana Matukar Taimakawa da Bayar da Gudummawa Ajikin Mutum.
Yana sanya Gudanuwar Jini yadda Ya kamata daga Jiki Zuwa Kwakwalwar Dan Adam.
.
Ka Tabbata Ka yawaita Amfani Da Kayan Korayen Ganye Kamar su...
:= latas,Alaiyaho,kabeji,aragula,celery,lettuce,Raspherries,apple,blackberry,chocolate,fruits,cheese,beets,spinach,watercress,chervilda dai sauran Kayan Marmari wadanda suka Fito da Ainahin Kalarsu ba wadanda Suka Fara Canza kala ko Lalacewa Ba
.
Wadannan Sune Zabinka Na Farko suna kunshe da Sama Da 250miligram of Nitrate per 100gram... Ko kuma ince 3.5ounce
.
Sannan Fennel leek,celeriac,chinese cabbege, suna dauke da Daga 100zuwa 250 miligram sannan Kada Ka Manta Da Kayan Marmari......
Kamar Su AYABA,CHERRIES,PRUNES suma suna samar da NITRIC OXIDE,
.
      
     sannan Kuma da Duk wani Nau'oin (vasodilators) will help with Improved Blood Flow- and Improved Blood with Amongs other Things Help Penis And erection Size...
.
.
    SANNAN KUMA KA NISANCI YIN AMFANI DA....
   .
1= Nau'oin Kayan Maye
2= Nicotine
3= Saturated Fats
4= proccessed Foods
........
         proccesed food Sune Kamar Haka..
Tumatir Din Gongoni,kayan Marmari da ake sanyasu A Frige,kayan Ganye da Ake sanyasu a Frige,da sauran Kayan amfani Dasu na yau da Kullum wadanda ake Sanya musu Karin Dandano ko Zaki Ko spices,ko,colors,oils, da kuma Camical Domin Kada su Lalace da Pasta souce,salad Dressing,Yugurt,cake mixes,indomie,Bushasshun Kayan Marmari,gyada da ake Sanyawa Flavour.....



                     .BABI NA 2
. .
YADDA AKE KARA GIRMAN AZZAKARI TA NAUOIN MOTSA JIKI...
.
Nau'oin Motsa jikin Da Ke Kara Girman Azzakari (BURA) ya Kasu izuwa kaso 5 Sune Kamar Haka..
.
1 = KEGELS EXCERCISE
2 = JELQING EXCERCISE
3 = STRETCHING EXCERCISE
4 = HOT CLOTH WARM UP
5 = PC PLEX
6 =

Zamu Dauki Ko wani 1 Daga Cikinsu Muyi Cikakken Bayani Akai Nan Gaba .
Abin da ake fata lallai ne kafin fara SADUWA. To a fara da kalmomin soyayya
masu nuna kauna da rahama a tsakanin
juna, kuma kada shi miji ya cika cikin sa da abinci kafin lokacin. Kuma lallai ne dukkan miji da matar su zamo a cikin kamshin turare domin zai dada taimaka masu wajen jin dadin kusantar juna. Lallai ne maigida ya iya wasa da kuma sanin
wurare masu kashe jikin uwar gidansa
yayin da yake mata wasa da wadannan
gabobin. Tabbas irin wannan wasan da
kuma tattausan zance mai tada hankalinta zai dada taimakawa miji yayin da zai kusanci iyalinsa, Domin abinda ake bukata shine su kawo tare domin haduwar
MANIYYINSA da NATA alokaci daya, Abu ne da yake kara so da kauna a tsakaninsu

No comments:

Post a Comment