
GWAGWARMAYA
Agaskiya nasha gwagwarmaya iri iri da dama daga gida har waje nayi tabi a hankali har Allah yasa aka barni nacigaba da harkokina kuma Allah yanata bani nasarori iri iri nagodewa Allah.
WAKA
Abin da yaja hankalina na fara waka, irin wakoki da nake saurara na India gaskiya shine Allah yasa min Son waka a raina shine har nafara waka daga bisani nahadu da ogana umar m shareef.Ina rubuta waka da kaina Har izuwa yanzu inada wakoki nawa nakaina Kuma in raira su.
SHAWARA
Shawarar da zan bawa sauran mata `yan uwana har da maza sujajirce akan sana’arsu ta waka da dadi babu dadi suyi hakuri wata rana sai labari Allah yabamu sa a gabaki daya har Allah yakawo mana mafita yabamu mazaje nagari. Ameen
No comments:
Post a Comment