[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 77 Arewa24

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku biyomu.
ACIKIN WANNAN SATIN:-
An sace shadda a shagon Sabo tela ya ce Badaru ne ya sace don haka ya je gidan Malam Musa yana bukatar a biya kudin shaddar.
Yaya za ta kasance tsakanin tsohon soja da Sabo tela?
Ayuba ya kammala biyan bashin da ake binsa a makarata, shin yaya rayuwarsa zata kasance?
Zai yi kataun ta nistu ne ko kuwa?

No comments:

Post a Comment