Wacece Malama Dr Hadiza Balarabe Yar Takarar Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna ?
Daga Ishak Galadima

Karamar Hukumar Ta : Sanga Daga Kudancin Kaduna .

Kabilar Ta : Numana/Gwantu

Aure : Tana Aure Ga Alhaji Abubakar Lamido Balarabe.

Addinin Ta : Musulunci

Shekarar Haihuwar Ta : 1966

Ilmin Ta : Likitanci Karatu A Jami’ar Maiduguri, Inda Ta Kammala A Shekarar 1988.

Wureren Da Tai Aiki Da Mukamai :
1. ABU Teaching Hospital Zaria Inda Ta Bari A Shekarar 2004.
2. Darakta A Maaikatar Kula Da Lafiyar Alumma Na Abuja Daga Shekarar 2004.
3. Shugaban Hukumar Lafiya Ta Jihar Kaduna Matakin Farko (PHC) Daga 2016 Zuwa Yau.
No comments:
Post a Comment