Ranar Talata Za A Nuna Bidiyon Ganduje A Majalisar kano



"Dokar majalisa bata bamu damar kallon video anan ba, Amma ranar Talata zamu zauna da lauyan jaafar jaafar da lauyan gwamnati da kuma masana kan yadda ake shirya video domin musan irin hukuncin da zamu dauka"

In ji Baffa Babba Dan Agundi, shugaban kwamitin binciken gwamna Ganduje.

Daga Abba Ibrahim Gwale

No comments:

Post a Comment