Alomomin Balaga Ga Namiji Da Mace

"Da Farko Ina Rokon Ku Da Kuyi Rubutu a kasa Sannan Ku Latsa Kararrawa"

"Sauye-sauyen da ke shafar samari da ‘yan mata a lokacin balaga"
@ tsawo da nauyi na karuwa, kuma jijiyoyi
(muscles) na bunkasa
@ al’aura na kara girma
@ za a iya haihuwa
@ murya na kara zama babba
 abubuwan da ke samar da sinadari a jiki (glands)
zasu kara aiki, kuma zasu iya sa kuraje
@ sinadarin da ke samar da zufa ko kuma gumi zai
kara yawan zufar, da kuma warin ta
@ gashi zai fara fitowa a karkashin hamata, da
kuma gashin zaza
@ mai yiwuwa rai ya rika baci nan da nan
@mai yiwuwa a ji ana sha’awar daya jinsin, ko
kuma jinsin ka
@watakila kuma a kara farga da dangantaka

tsakanin namiji da macce
Sauye-sauyen da suka shafi ‘yan mata
► nonuna na kara girma, kuma mai yiwuwa su rika
ciwo a lokacin
@kan nono na kara fitowa

@ kugu na kara girma

@ al’aura na kara girma, kana kwayayen nan biyu

(ovaries) zasu fara samar da kananan kwayaye

@ idan balaga tayi nisa, a lokacin sai a fara al’ada

Sauye sauyen da suka shafi samari
@ kirji da kafadu na kara fadada
@ gashi zai fara fitowa a fuska da kuma watakila a
kirji
@azzakari da golaye na kara girma
@ golaye zasu sauko cikin jakar kwalatai (scrotum),
sannan su fara samar da maniyyi
@mai yiwuwa ba zato ba tsammani azzakarin ka ya
rika tashi
@ za ka yi kawowar (ejaculation) farko lokacin da
wani ruwa ruwa da ake kira maniyyi ya fito daga
azzakarin ka (wannan na iya faruwa a lokacin da
ka ke barci)
Mahimman abubuwa
Tarayyar kungiyoyin kula da tsara iyali ta duniya (International Planned Parenthood Federation, IPPF) na da kungiyoyin tsara iyali (FPA) a yawancin kasashen duniya; kuma ta maida hankali wajen samar da bayyanai da kuma taimako, game da batutuwan tarawa da haihuwa ba tare da wani hatsari ba, ga dukan mutanen da ke da bukata. Wasu kungiyoyin jama’a da masu zaman kansu na samar da irin wannan taimakon. Ka zabi wanda bai fi karfin ka ba, wanda kuma ya dace da bukatun ka. Dukan mutane na da ‘yancin yin zabi, da kuma a mutunta asirinsu. Hakanan kuma suna da ikon samun bayyani na gaskiya don fahimtar halin da suke ciki, da kuma taimako.
Abubuwan da ake bukata
Yin shiri zai taimaka wajen kare lafiya, da yin zabi na kwarai, da kuma jin dadi. Idan ana tarawa, ya kamata wannan ya zama abin jin dadi; amma kuma akwai bukatar yin zurfin tunani. Idan ba a son a dauki ciki, ko kuma a kamu da cututukan da ake dauka ta hanyar yin jima’i (watau (Sexually Transmitted infections ko STIs/Maladies Sexuellement Transmissibles ko MST), ya kamata a yi amfani da hanyoyin kariya. Ga jerin dabarun hana yin juna biyu da za a iya amfani da su. Wasunsu zasu kuma bada kariya daga kamuwa da cututuka. Idan ana da tambayoyi, damuwa, ko kuma ana fuskantar wasu matsaloli



 

No comments:

Post a Comment