Da Farko Ku Kafta A Akwatin Nema Kamar Haka:
Sannan Sai Ku Latsa SIGN UP
Bayan Haka Sai Ku Cike Kamar Haka:
Da gana zaku ga wani a kwati kamar haka
Bayan Haka Sai Ku Shiga Cikin Gmail Dinku Ku Latsa Kan Sakon:
Sannan Sai Kuyi Activating Kamar Haka:
Kuna Latsa Kan Sakon Zaku Ga Kamar Haka, Sai Ku Danna LOGIN HERE
Sannan Sai Ku Shigar Da Bayannnan Ku Kamar Haka:
Bayan Haka Sai Ku Selecting Enterpreneur Da Proceed
Shikenan Kun Gama Applying
Latsa Kan Kararrawan Sanarwa Domin Sanar Daku Sababin Da Zasu Fita Nan Gaba
Rubuta Duk Wani Abinda Baka Gane Ba A kasa
No comments:
Post a Comment