
Tinubu ya bayyana hakan ne bayan ganawarsa da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a fadar Shugaban kasar. Atiku ya koma ya sasanta da magoya bayansa saboda ‘yan Najeriya ba zasu zabe shi ba a zabe na gaba.
Tinubu ya mayar da martani game taron Atiku ya yi da shugabannin jam’iyyar PDP a birnin Dubai akan yadda zasu tunkari zaben 2019
No comments:
Post a Comment