Maganin Infection Ga Mata
Mene ne infection ya zaki yi ki gane kina dauke da cutar infection
Infection wani ciwo ne dayake da alaka ta kusa da al'janu wan nan tasa amafi yawan lokaci wasu suke shan wahala wajan samun maganinsa saboda rashin fahimtar yaya ciwan yake bare ma sugane yanda maganin yake
Yaya ake daukar wan nan ciwo
Hanyoyin samun wan nan ciwan guda ukku
1 _KAZANTA_ idan yazama mace kazama ce tanada rashin kula da kanta zata iya haduwa da wanan ciwo cikin sauki misali
Tana yawo babu takalmi wannan kuskure sosai
Idan tayi baya gari tana fara wanke duburarta kafin farjinta
Tana dadewa akan shadda
Tana zama da wando daya (((pant))) ayini ko biyu
Wan nan hanyoyi ne na samun infection
2 _MAJINA_ aduk lokacin dayaza fatar can cikin farjiki tanada gautsi to zaki iya haduwa da infection ayayin jima'i domin ruwan maniyyi daya shiga na mijin ki wanda be shiga ba cikin haefar be kuma fito waje ba ya zube ba to zae zama ya ribe acikin jikin ki
shiyasa kullum nake kara tinatarwa musamman samari da yan_mata wajan su kiyayi aekata istimna'i
3 _JINNUL ASHUQ_ wato aljanin dare
Yana yin da macce zata gane cewa tana da infection
Daukewar sha'awa
Daukewar ni'ima
Jin zafin jima'i
Jin motsi aciki
Wayan faduwar gaba
Yawan ciwan baya
Yawan ciwan kae
Ciwan kafa
Gudu acikin mafarki
Tashi sama amafarki
Fadawa rami amafarki
Mafarkin kina jima'i wani lokacin ma da yar uwarki mace/ko da dan'uwanka namiji
Yawan barin ciki
Kwanciyar ciki
Ciwan mara
Da sauran su abubuwa ne dayawa dasuke nuni akwae infection
Domin karin bayani
Dan allah yan uwa na idan dayan ku ya kasan ce da wannan matsalar yayi ko kakari ya nemi dr bodmas domin samun hanyoyin mafi sauki da za a magance wannan matsalar da take damun sa
Sanna ina son kusani cewa babu kunya ga wanda cewa yake damun sa
H.i.v.s
Sikila
Hawan jini
Suger
Sanyi
Mele
Basir
Karin ni'ima
Gyaran mama
Rage timbi
Karfin maza
Ruwan maniyyi
Warware sihiri
Jinnu
Shawarwari kan abubuwan da suka shafi ma'aurata
Mata ku biyo ni domin sanar daku abubuwan dake hana ki samun ciki wadanda kuma kunsan dasu
To kamar yadda kuka sani wan nan wata matsalace gagaruma datake addaba jama'a musamman amare da kuwa matan aure n da aljanu suka aura
Shawo kanta kuma yana neman zama cin_kwan_makauniya ta yanda dayawan lokuta zakaga maganin da ban ciwan dan ina amfanin haka dan allah
Dola ne afari dalilin ciwo kafin magani so da yawan muna bada magani daban ciwo daban wannan kuwa kuskure ne ba dan karami ba muke yi
Ga kadan daga ciwan dake jawo matsalar rashin haehuwa
Sanyi farji infection
Sihiri ko shafar aljanu
Miyagun tinani
Yawo babu takalma
Lalacewar maniyyi
Irin wannan matsalar idan har ki kasance da ita ka ki kasan ce dan allah mai jin kunyar dr bodmas domin ni kuwa ba wanda zaki ji ma kunya bane ba
Idan akasamu matsalat dole afara tinanin wacce ce kafin magani idan ba hakaba za asha wahalane kawae kar ji kunya ku daure ki neme ni domin sanar daku matsalolin da suke faruwa
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment